Tehran (IQNA) Ofishin shugaban kasar Pakistan ya aike da sakon jinjina ga jagoran juyin juya halin muslunci na Iran, kan kare al’ummar musulmi na kasar India da ya yi.
Lambar Labari: 3484589 Ranar Watsawa : 2020/03/05
Kwamitin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya ya kammala dukkanin bincikensa kan rahotannin da ya harhada kan kisan gillar da aka yi wa musulmin Rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3482930 Ranar Watsawa : 2018/08/27
Bangaren kasa da kasa, jaridar Times ta bayar da rahoto dangane da halin musulmin kasar Afirka ta tsakiya suke ciki inda suke fuskantar kisan kiyashi daga kiristoci.
Lambar Labari: 3481870 Ranar Watsawa : 2017/09/06