Al Jazeera ta yi bincike kan;
Tehran (IQNA) A cikin wani rahoto da tashar talabijin ta Aljazeera ta fitar ta bayyana yadda masu amfani da shafukan sada zumunta suka mayar da martani dangane da kasancewar uwargidan shugaban kasar Amurka sanye da hijabi a masallaci n Azhar inda ta ambato su na cewa: lamarin ya girgiza kowa da kowa. ... wannan alama ce ta bukatar kiyaye tsarkin wurare masu tsarki, daga kowa ne a kowane matsayi.
Lambar Labari: 3489262 Ranar Watsawa : 2023/06/06
An gudanar da taron bude masallaci n Juma’a a Kenya a birnin Nairobi tare da halartar musulmi da wadanda ba musulmi ba a ranar 3 ga watan Yuni daidai da 13 ga watan Yuni.
Lambar Labari: 3489261 Ranar Watsawa : 2023/06/06
Tehran (IQNA) An shafe mako na biyu ana gudanar da zanga-zangar adawa da lalata masallatai a babban birnin kasar Habasha tare da mutuwar mutane uku tare da kame wasu da dama.
Lambar Labari: 3489249 Ranar Watsawa : 2023/06/03
Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan Jamus ta fara gudanar da bincike kan lamarin gobarar da ake kyautata zaton ta afku a masallaci mafi girma a birnin Hannover na Jamus.
Lambar Labari: 3489234 Ranar Watsawa : 2023/05/31
An buga wani faifan bidiyo na masallaci n gidan tarihi na "Sheikh Faisal Bin Qasim Al Thani" da ke Qatar a shafukan sada zumunta, inda aka yi karin haske game da zane na musamman na wannan masallaci n na minaret da ake iya gani a boye.
Lambar Labari: 3489207 Ranar Watsawa : 2023/05/26
Tehran (IQNA) Dubban Falasdinawa ne suka je masallaci n Al-Aqsa da ke birnin Kudus domin gabatar da sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3489205 Ranar Watsawa : 2023/05/26
Magajin garin London:
Tehran (IQNA) Magajin garin Landan ya bayyana a wani taron manema labarai cewa saboda kasancewarsa musulmi, an zalunce shi da ayyukan kyamar addinin Islama har ma da yi masa barazanar kisa.
Lambar Labari: 3489182 Ranar Watsawa : 2023/05/22
Tehran (IQNA) Itamar Bin Ghafir, ministan tsaron cikin gidan gwamnatin sahyoniyawan ya kutsa kai cikin masallaci n Al-Aqsa tare da yahudawan mamaya a safiyar yau Lahadi.
Lambar Labari: 3489179 Ranar Watsawa : 2023/05/21
Tehran (IQNA) A daren jiya ne shugaba Erdoğan ya kawo karshen yakin neman zabensa da karatun kur’ani mai tsarki da kuma gabatar da addu’o’i a masallaci n Hagia Sophia da ke Istanbul.
Lambar Labari: 3489144 Ranar Watsawa : 2023/05/15
Tehran (IQNA) Zahir Baybars mai tarihi a birnin Alkahira, wanda aka tozarta tare da sauya amfani da shi a lokacin mulkin mallaka na Faransa da Birtaniya a Masar, za a bude shi nan ba da jimawa ba bayan kammala aikin dawo da shekaru 20.
Lambar Labari: 3489130 Ranar Watsawa : 2023/05/12
Tehran (IQNA) 'Yan sandan Jamus sun sanar da cafke wani mutum da ya yi yunkurin cinna wuta a wani masallaci .
Lambar Labari: 3489126 Ranar Watsawa : 2023/05/11
Tehran (IQNA) Shahararren makaranci dan kasar Masar Sheikh Abdullah Kamel da ya je kasar Amurka domin gudanar da ibadar azumin watan Ramadan, ya rasu a yau sakamakon bugun zuciya.
Lambar Labari: 3489052 Ranar Watsawa : 2023/04/28
Tehran (IQNA) Ayyukan wani matashi mai amfani da kafofin sada zumunta na zamani a Aljeriya, wanda ya saka wakar rap a lokacin da yake shiga masallaci , ya gamu da martani na masu amfani da yanar gizo a wannan kasa.
Lambar Labari: 3489047 Ranar Watsawa : 2023/04/27
Tehran (IQNA) An kafa Cibiyar Islama ta Houston shekaru 20 da suka gabata ta hannun wani dan kasar Colombia kuma tsohon Katolika, yanzu haka babbar kungiya ce ga al'ummar Musulmin Latino masu tasowa wadanda ba su da albarkatun addini a cikin yarensu.
Lambar Labari: 3489029 Ranar Watsawa : 2023/04/24
Al'ummar Musulmin kasar Zimbabwe na gudanar da bukukuwan Sallar Idi a yau tare da sauran kasashen musulmin duniya.
Lambar Labari: 3489019 Ranar Watsawa : 2023/04/22
Tehran (IQNA) "Bashar Assad" shugaban kasar Siriya a safiyar yau 1 ga watan Mayu ya halarci masallaci n "Hafiz Assad" da ke unguwar "Al-Meza" da ke birnin Damascus, babban birnin kasar, inda ya gabatar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3489017 Ranar Watsawa : 2023/04/21
Tehran (IQNA) Gangamin mai taken "Za mu yi buda baki a Kudus" ya samu karbuwa daga masu amfani da wayar salula a kasashe daban-daban. Manufar wannan gangamin dai ita ce nuna adawa da laifukan da yahudawan sahyuniya suka aikata a masallaci n Al-Aqsa da kuma goyon bayan al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3488986 Ranar Watsawa : 2023/04/16
Tehran (IQNA) Wanda ake zargi da daba wa limamin wani masallaci da ke jihar New Jersey ta Amurka wuka ya bayyana dalilinsa na daukar wannan mataki.
Lambar Labari: 3488969 Ranar Watsawa : 2023/04/13
Tehran (IQNA) An gudanar da buda baki da zaman makoki na daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul bait a masallaci n na birnin Douala, birni mafi girma kuma hedkwatar tattalin arzikin kasar Kamaru, tare da addu'o'i da jawabai na addini.
Lambar Labari: 3488952 Ranar Watsawa : 2023/04/10
Tehran (IQNA) Dakarun mamaya sun kai farmaki ne da asuba a yau litinin, a harabar masallaci n Al-Aqsa da masallaci n Al-Qibli, inda suka kai auka kan masu ibada da karfin tsiya.
Lambar Labari: 3488875 Ranar Watsawa : 2023/03/27