iqna

IQNA

IQNA - A ziyararsa zuwa Gabashin Asiya a watan Satumba, Paparoma Francis zai gudanar da taron mabiya addinai a babban masallaci n Esteghlal da ke Jakarta tare da halartar shugabannin addinai shida na wannan kasa.
Lambar Labari: 3491474    Ranar Watsawa : 2024/07/07

IQNA - Waki’ar Ghadir dai na daga cikin manya-manyan al’amura a tarihin Musulunci, kuma masallaci n Ghadir da ke da nisan kilomita biyar daga yankin Juhfa (a kan hanyar Makka zuwa Madina) shi ma alama ce ta wannan gagarumin lamari a duniyar Musulunci , ko da yake a yau wannan kasa ta zama babu kowa a cikinta, kuma an yi kokarin kawar da ita daga zukatan jam’a, amma yankin Ghadir Khum ya shaida daya daga cikin manya-manyan abubuwan da suka faru a tarihin Musulunci a lokacin  Manzon Allah (saww) wanda ba za a taba gogewa daga tarihin muslunci ba.
Lambar Labari: 3491466    Ranar Watsawa : 2024/07/06

IQNA - Masallacin na Jeddah mai yawo a ruwa ana kiransa Masallacin Al-Rahma ko Al-Aim, wanda mutanen Saudiyya suka fi sani da Masallacin Fatima Al-Zahra. Wannan wuri yana daya daga cikin masallatai da musulmin gabashin Asiya suka fi ziyarta, musamman masu Umra, kuma wannan wuri ne mai ban mamaki da ya hada da gine-gine na zamani da wadanda suka dade da kuma fasahar Musulunci, wanda aka gina shi da na'urorin zamani da na'urorin sauti da na gani na zamani.
Lambar Labari: 3491453    Ranar Watsawa : 2024/07/04

IQNA - Yayin da masu ibada daga sassa daban-daban na birnin Alkahira suka iso harabar masallaci n Seyida Zainab, an gudanar da sallar layya a wannan masallaci n mai tarihi na kasar Masar.
Lambar Labari: 3491354    Ranar Watsawa : 2024/06/17

IQNA – Gwamnatin Kasar Jordan ta yi Allah-wadai da harin da aka kai a yau da dimbin ‘yan yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra’ayi suka kai domin gudanar da wani biki na addini a farfajiyar masallaci n Al-Aqsa da ke gabashin birnin Kudus.
Lambar Labari: 3491335    Ranar Watsawa : 2024/06/13

IQNA - Nan ba da dadewa ba ne za a fara aikin ginin masallaci n karkashin ruwa na farko a duniya a birnin Dubai kuma ana sa ran za a kashe dala miliyan 15 domin gina wannan masallaci .
Lambar Labari: 3491279    Ranar Watsawa : 2024/06/04

IQNA - Shamsuddin Hafiz mai kula da babban masallaci n birnin Paris ya fuskanci wani gagarumin hari daga wannan zauren saboda goyon bayan da yake baiwa Falasdinawa da kuma sukar da yake yi na kawancen da bai dace ba na masu rajin kare hakkin dan adam da kuma zauren yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3491275    Ranar Watsawa : 2024/06/03

IQNA - Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa sun mayar da martani ga shawarar da shugaban Amurka ya gabatar kan yakin Gaza.
Lambar Labari: 3491266    Ranar Watsawa : 2024/06/02

IQNA - Adadin wadanda suka mutu sakamakon gobarar da ta auku a kwanakin baya  a wani masallaci a Kano da ke arewacin Najeriya ya kai 21.
Lambar Labari: 3491254    Ranar Watsawa : 2024/05/31

IQNA - An bude masallaci n ''Al-Tanbagha'' mai shekaru dari bakwai a birnin Alkahira, wanda aka gina a karni na 8 bayan hijira, bayan shafe shekaru hudu ana aikin gyarawa.
Lambar Labari: 3491250    Ranar Watsawa : 2024/05/30

IQNA - Wani mutum da ya lalata masallatai da dama da kuma karamin ofishin jakadancin Falasdinu da ke birnin Landan na fuskantar shari'a bisa zarginsa da aikata laifukan wariya.
Lambar Labari: 3491160    Ranar Watsawa : 2024/05/16

IQNA - Ma'aikatar Awka ta Masar ta sanar da gudanar da taron karatun kur'ani mai tsarki na karatun suratul Mubarakah Kahf tare da halartar manyan malamai na kasar Masar a masallaci n Sayyida Zainab da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3491154    Ranar Watsawa : 2024/05/15

IQNA - A jiya 9 ga watan Mayu shugaban kasar Turkiyya ya bude masallaci n Kariye da ke Istanbul domin gudanar da ibadar musulmi.
Lambar Labari: 3491128    Ranar Watsawa : 2024/05/10

IQNA – Cibiyar Awqaf da malaman Quds sun yi gargadi kan karuwar hatsarin da masallaci n Alaqsa ke fuskanta duk kuwa da halin ko in kula da kasashen Larabawa da na Musulunci suke yi.
Lambar Labari: 3491065    Ranar Watsawa : 2024/04/29

IQNA - Kungiyar Al Kuwait ta sanar da Musuluntar da dan wasan Congo Arsene Zola a Masallacin Zayd Muhammad Al Malim.
Lambar Labari: 3491047    Ranar Watsawa : 2024/04/26

IQNA - Matakin da wani yaro Bafalasdine ya dauka na tattara ganyen kur'ani daga rugujewar masallaci bayan harin bom din da yahudawan sahyuniya suka kai a Gaza ya gaji kuma sun yaba da masu amfani da shafukan intanet.
Lambar Labari: 3491031    Ranar Watsawa : 2024/04/23

IQNA - A jiya 21 ga watan Afirilu ne aka fara gasar kasa da kasa ta masu ilimin kur’ani a kasar Masar, tare da halartar Mohammad Mokhtar Juma, ministan ma’aikatar Awkaf ta Masar, a masallaci n Sahaba da ke birnin Sharm el-Sheikh na kasar Masar.
Lambar Labari: 3491023    Ranar Watsawa : 2024/04/22

IQNA - A ci gaba da lalata wuraren tarihi a zirin Gaza, gwamnatin sahyoniyawan ta lalata wani masallaci mai cike da tarihi na "Sheikh Zakariyya" da ya shafe shekaru 800 yana a gabashin Gaza.
Lambar Labari: 3490977    Ranar Watsawa : 2024/04/13

A karon farko cikin shekaru 100 da suka gabata;
IQNA - Masallatan birnin gabar tekun kasar Girka a karon farko cikin shekaru 100 da suka gabata sun gudanar da Sallar Idin Al-Fitr a sabon masallaci n wannan birni.
Lambar Labari: 3490973    Ranar Watsawa : 2024/04/12

IQNA - A gobe ne za a bude masallaci n Mohammed VI, wanda aka gina tare da hadin gwiwar kasar Morocco a babban birnin kasar Ivory Coast, a wani biki da ya samu halartar malaman addini da na siyasa na kasashen biyu.
Lambar Labari: 3490926    Ranar Watsawa : 2024/04/04