iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzo mazauna jahar Californi a kasar Amurka sun bullo da wani shiri da nufin isar da sakon Hussain mai taken sayyahussein #.
Lambar Labari: 3481936    Ranar Watsawa : 2017/09/26