iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta yi kakakusar suka dangane da yadda kasashen duniya suka yi shiru da bakunansu kan yadda haramtacciyar kasar Isra’ila take cin Karen babu bababka akan palastinawa.
Lambar Labari: 2996919    Ranar Watsawa : 2015/03/16