Tehran (IQNA) Yahudawan sahyoniya sun yi ta tururuwa daga yammacin Kudus daga titin Jaffa a Hebron zuwa yankin Bab al-Amud.
Lambar Labari: 3487357 Ranar Watsawa : 2022/05/29
Tehran (IQNA) Kungiyar tsofaffin daliban kasa da kasa ta Azhar tare da hadin gwiwar Mu’assasa Abu Al-Ainin na kasar Masar ne suka shirya bikin karrama fitattun mahardatan kur’ani mai tsarki na Azhar.
Lambar Labari: 3487333 Ranar Watsawa : 2022/05/24
Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta zartas da kudurori biyar na goyon bayan Falasdinu da kuma adawa da gwamnatin sahyoniyawan da kuri'u mafi rinjaye.
Lambar Labari: 3486667 Ranar Watsawa : 2021/12/10
Tehran (IQNA) Gwamnatin Kuwait ta haramtawa jiragen ruwa da ke dauke da kayayyakin Isra'ila shiga tashoshin jiragen ruwanta.
Lambar Labari: 3486644 Ranar Watsawa : 2021/12/05
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Iraki Fouad Hussein ya jaddada cewa Iraki ba za ta kasance cikin yarjejeniyar da ake kira "Abraham" ta kulla da alaka da Isra'ila ba.
Lambar Labari: 3486587 Ranar Watsawa : 2021/11/21
Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da hare-haren Isra'ila a kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486404 Ranar Watsawa : 2021/10/09
Tehran (IQNA) kasar mauritaniya kasar da ke yammacin nahiyar Afirka ce kasar da takenta yake kunshe da ayar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486092 Ranar Watsawa : 2021/07/10
Tehran (IQNA) za a gina manyan ciyoyin musulunci guda 10 a kasar Saliyo
Lambar Labari: 3485767 Ranar Watsawa : 2021/03/27
Tehran (IQNA) an gano wani tsohon masallaci wanda gininsa ke komawa tun lokacin sahabban manzon Allah (SAW) a cikin yankunan Sham da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3485584 Ranar Watsawa : 2021/01/24
Tehran (IQNA) Gwamnatin hadaddiyar daular larabawa ta dauki mataki hana bayar da izinin shiga cikin kasarta ga kasashe 13 da suka hada da na larabawa da na musulmi.
Lambar Labari: 3485403 Ranar Watsawa : 2020/11/26
Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Ansarullah (Alhuthy) ta Yemen ya bayyana kulla alaka da Isra’ila da wasu larabawa suke yi da cewa ya kara fito da masu munafuntar musulmi a fili.
Lambar Labari: 3485209 Ranar Watsawa : 2020/09/22
Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yementa ce larabawa n da suka kulla alaka da Isra’ila, ba za su iya canja mumummunan tarihinta ba.
Lambar Labari: 3485198 Ranar Watsawa : 2020/09/18
Tehran (IQNA) An gudanar da zaman taron matasa musulmi na kasa da kasa karo na 7, inda taron mayar da hankali kan batun yunkurin wasu daga cikin kasashen larabawa da suka mika kai ga gwamnatin yahudawan Isra’ila, tare da cin amaar al’ummar Falastinu da sauran larabawa .
Lambar Labari: 3485187 Ranar Watsawa : 2020/09/15
Tehran IQNA, Hamas ta bayyana cewa makirci da ha’inci na sarakunan larabawa ba zai iya karya gwiwar al’ummar falastinu ba.
Lambar Labari: 3485181 Ranar Watsawa : 2020/09/13
Tehran (IQNA) fitaccen mai fasahar rubutu dan kasar Japan ya yi rubutun ayoyin kur’ani mai ban sha’awa a kan alluna na musamman.
Lambar Labari: 3485092 Ranar Watsawa : 2020/08/16
Tehran (IQNA) Malaman addini a kasar Bahrain sun yi allawadai da cin zarafin malaman addini a kasar Iraki da jiridar kasar Saudiyya ta yi.
Lambar Labari: 3484956 Ranar Watsawa : 2020/07/06
Tehran (IQNA) Kwamitoci da kungiyoyin musulmi a kasar Yemen sun fitar da bayanai a kan ranar Quds.
Lambar Labari: 3484825 Ranar Watsawa : 2020/05/22
Tehran (IQNA) a kowace shekara musulmia kasar hadaddiyar daular larabawa suna gudanar da al’adu daban-daban a wannan wata.
Lambar Labari: 3484815 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Tehran – (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta yi tir da Allawadai da hare-haren wuce gona da iri da Turkiya take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3484581 Ranar Watsawa : 2020/03/03
Wasu daga cikin larabawa da masu fafutuka a Amurka sun yi gangamin kin amincewa da yarjejeniyar karni a Dalas.
Lambar Labari: 3484484 Ranar Watsawa : 2020/02/04