kahira

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin palastinawa sun hadu a birnin Alkahira na kasar Masar domin ci gaba da tattaunawar sulhu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3482122   Ranar Watsawa : 2017/11/21