Addu'a, a matsayin Haqqani da ra'ayi na gaske wanda ake samun gamsuwar gaskiya a cikinta, tana ba da wadar zuci ga rayuwar duniya ta yau, kuma wannan ra'ayi, ba kamar sauran makarantun ruhi masu tasowa ba, cewa addu'a tana kwantar da rayuwar ɗan adam a yau.
Lambar Labari: 3487462 Ranar Watsawa : 2022/06/24
Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkokin musulmi a Najeriya ta karyata zargin cewa tana karbar kudi daga kungiyar Boko Haram.
Lambar Labari: 3485076 Ranar Watsawa : 2020/08/11
Tehran - (IQNA) babban daraktan hukumar lafiya ta duniya WHO ya bayyana cewa, kiran cutar corona da cewa cuta ta mamaye duniya wannan tsorata al'ummomin duniya ne kawai.
Lambar Labari: 3484564 Ranar Watsawa : 2020/02/26
Bangaren kasa da kasa, an shirya gudanar da zaman taro mai taken musulunci addinin rahma a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483123 Ranar Watsawa : 2018/11/13
Bangaren kasa da kasa, jami'an 'yan sanda sun kaddamar da farmaki a kan wata makaranta a yankin Mombasa da sunan yaki da ta'addanci.
Lambar Labari: 3482220 Ranar Watsawa : 2017/12/20