iqna

IQNA

kirsimati
Damascus (IQNA) Kiristocin kasar Syria sun sanar da cewa ba za su gudanar da bukukuwan kirsimeti a bana ba saboda tausayawa al'ummar Gaza da ake zalunta.
Lambar Labari: 3490358    Ranar Watsawa : 2023/12/24

Shafin twitter na ofishin jagoran juyin musulunci a Iran ya mika sako kan bukukuwan kirsimati .
Lambar Labari: 3484345    Ranar Watsawa : 2019/12/25

A Sakonsa Na Kirsimati:
Bangaren kasa da kasa, paparoma Francis jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika ya gabatar da jawabin kirsimati na wannan shekara.
Lambar Labari: 3483251    Ranar Watsawa : 2018/12/25

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan daesh sun fitar da wani bayani da ke bayyana cewa akwa lamunin shiga aljanna a lokacin kirsimati shi kashe duk wanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482253    Ranar Watsawa : 2017/12/30