IQNA

15:29 - December 25, 2019
Lambar Labari: 3484345
Shafin twitter na ofishin jagoran juyin musulunci a Iran ya mika sako kan bukukuwan kirsimati.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, a cikin shafin na twitter, jagoran juyin muslunci an Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya mika sakon taya murnar zagayowar lokacin kirsimati ga dukkanin mabiya addinai da aka saukar daga sama.

A cikin sakon jagoran ya bayyana cewa:

Kauna da girmamawa da musulmi suke yi wa annabi Isa Almasihu (AS) bai gaza wanda mabiya addinin kirista suke yi masa ba.

 

 

https://iqna.ir/fa/news/3866515

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: