Tehran (IQNA) Wani bincike da jami'ar "Rice" ta gudanar ya nuna cewa musulmi bakaken fata a Amurka sun fi fuskantar musgunawa da 'yan sanda ke yi a kasar har sau kashi biyar.
Lambar Labari: 3487747 Ranar Watsawa : 2022/08/25
Kungiyar Al-Azhar mai sanya ido kan kare hakkokin musulmi ta ce;
Tehran (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da hare-haren wariyar da ake kai wa musulmi a Turai, kungiyar ta Al-Azhar Observatory ta jaddada wajibcin kara tsananta matakan hukunta wadanda suke aikata hakan, domin kawo karshen wariyar da ake nuna ma musulmi.
Lambar Labari: 3487599 Ranar Watsawa : 2022/07/27
Tehran (IQNA) A wani mataki na cin zarafi da aka yi wa musulmi, wani Bajamushe a birnin Berlin ya yaga wa wata mata Musulma lullubi tare da lakada mata duka.
Lambar Labari: 3487536 Ranar Watsawa : 2022/07/12
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta yi Allawadai da farmakin yahudawa a kan musulmi a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485842 Ranar Watsawa : 2021/04/24
Tehran (IQNA) Babban malamin Azhar ya bayyana jingina ayyukan ta’addanci da addinin muslunci da wasu ke yi a matsayin babban jahilci dangane musulunci.
Lambar Labari: 3485295 Ranar Watsawa : 2020/10/21
Tehran (IQNA) al'ummar kasar Pakistan sun gudanar ad jetin gwano a birane daban-daban an kasar domin yin Allawadai da zanen batunci kan ma'aiki (SAW_ da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi.
Lambar Labari: 3485168 Ranar Watsawa : 2020/09/09
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kona kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3485138 Ranar Watsawa : 2020/08/31
Tehran (IQNA) Malaman addini a kasar Bahrain sun yi allawadai da cin zarafi n malaman addini a kasar Iraki da jiridar kasar Saudiyya ta yi.
Lambar Labari: 3484956 Ranar Watsawa : 2020/07/06
Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, za a gudanar da zama domin yin bahasi kan cin zarafi da kuma nuna wa bakaken fata wariya da ake yi a Amurka.
Lambar Labari: 3484897 Ranar Watsawa : 2020/06/15
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun lakada wa wani limami duka a kasar Serbia.
Lambar Labari: 3482516 Ranar Watsawa : 2018/03/27