iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wata musulma a kasar India ta gudanar da wani gagarumin aiki na hada kur’ani mai tsarki ta hanyar dinki da zare a kyalle.
Lambar Labari: 3482524    Ranar Watsawa : 2018/03/30