IQNA - An nada Sheikh Saleh Al-Fawzan a matsayin babban Mufti na kasar bisa umarnin Sarki Salman bin Abdulaziz, Sarkin Saudiyya.
Lambar Labari: 3494080 Ranar Watsawa : 2025/10/24
Bojnord (IQNA) An gudanar da bangaren karshe na gasar kur'ani mai tsarki ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran karo na 46 a bangarori biyu na mata da maza a fannonin bincike da haddar karatu baki daya.
Lambar Labari: 3490282 Ranar Watsawa : 2023/12/09
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bikin yaye dalibai na jami'ar musulunci ta Umma a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482550 Ranar Watsawa : 2018/04/08