IQNA - A yayin zanga-zangar da jama'a ke yi a Istanbul, an tozarta masallacin "Sehzadeh" mai tarihi, wanda shi ne muhimmin aikin gine-ginen Sinan na farko, kuma an yi Allah wadai da wannan aikin.
Lambar Labari: 3492984 Ranar Watsawa : 2025/03/25
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila na shirin mayar da masallacin tarihi na Zahir Uma Zaidani da ke garin Tabriyya na Palastinu zuwa wani wurin kasuwanci.
Lambar Labari: 3482555 Ranar Watsawa : 2018/04/09