iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya wadda ta kebanci daliban jami'a a yankin karabuk na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3482562    Ranar Watsawa : 2018/04/12