Tehran (IQNA) Umar Makki dan shekaru 6 a duniya shi ne mafi karancin shekaru a kungiyar makaranta da mahardata ta kasar Masar.
Lambar Labari: 3485467 Ranar Watsawa : 2020/12/17
Tehran (IQNA) Jama’a suna ci gaba da zura domin ganin an bude masallaci na uku mafi girma a duniya a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3484981 Ranar Watsawa : 2020/07/13
Tehran (IQNA) an bude ajujuwan kur’ani na bazara a kasar Aljeriya ta hanayar yanar gizo domin amfanin ‘yan makaranta.
Lambar Labari: 3484970 Ranar Watsawa : 2020/07/10
Bangaren kasa da kasa, an buga wani littafi na mabiya addinin kirista a kasar Ghana mais uan daga dan shaidan zuwa cocin katolika a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482772 Ranar Watsawa : 2018/06/19
Bangaren kur'ani, Haruna Mamadou Hassan daga jamhuriyar Nijar daya ne daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya ta daliban jami'a musulmi a birnin Mashhad na kasar Iran wanda kuma ya nuna kwazo matuka a gasar inda ya zo na biyu a bangaren harda.
Lambar Labari: 3482616 Ranar Watsawa : 2018/04/30
Bangaren kaswa da kasa, an gudanar da zaman taron kara wa juna sani kan hikimar hijabin musluncia jami’ar Glasburg da ke jahar Illinois ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481277 Ranar Watsawa : 2017/03/02
Bangaren kasa da kasa, wani faifan bidiyo wanda ya zama daga cikin wadanda aka fi dubuwa a shafukan yanar gizo shi ne wani mahaifi da ke koyar da diyarsa kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481170 Ranar Watsawa : 2017/01/25
Bangaren kasa da kasa, an bayar da gurbin karatu na addini ga mabiya mazhabar iyalan gidan manzo yan Najeriya a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3480966 Ranar Watsawa : 2016/11/23
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatu da hardar kur’ani mia tsarki ta duniya a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3480806 Ranar Watsawa : 2016/09/26
Bangaren kasa da kasa, an janye haramcin hana wata daliba saka hijbin muslunci a kasar spain da aka yi.
Lambar Labari: 3480798 Ranar Watsawa : 2016/09/21