Kamar yadda Iqna ya ruwaito, Abdul Basit Ahmad a cikin wannan fim din yana karatu daga aya ta 101 zuwa 104 a cikin suratul Anbiya.
Wannan gasa na da alaka ne da neman cancantar "Abdulbasit Ahmed" zuwa matakin kusa da karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta tashar "TRT 1" talabijin ta Turkiyya, wanda zaku iya gani a kasa: