iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Za a gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na 62 na kasar Malaysia na tsawon mako guda daga karshen watan Mayun wannan shekara bayan shafe shekaru biyu ana gudanar da gasar saboda hana yaduwar cutar Corona.
Lambar Labari: 3487290    Ranar Watsawa : 2022/05/14

Tehran (IQNA) Kowane mutum yana kwatanta Allah bisa salon rayuwarsa da yadda yake kallon duniya; Yanzu idan bayanin Allah ya fito daga wanda Annabin Musulunci (SAWW) ya horar da shi kai tsaye, zai zama mafi cika kuma don haka ya fi muhimmanci.
Lambar Labari: 3487177    Ranar Watsawa : 2022/04/16

Tehran (IQNA) Kashmir yana daya daga cikin mafi kyawun yankuna a duniya tare da kyawawan dabi'u na mutanen yankin.
Lambar Labari: 3486547    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) yadda yanayi yanayi ya kasance a hubbaren Imam Hussain (AS) da kuma hubbaren Abbas (AS) wanda suke da tazara ta kilo mita 378.
Lambar Labari: 3485129    Ranar Watsawa : 2020/08/29

Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur’ani ai tsarki ta kasa da kasa a masallacin Zaitunah a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484307    Ranar Watsawa : 2019/12/09

Bangaren kasa da kasa, mabiya darikar Tijaniyya a kasar Senegal suna da kyakkyawan tsari na gudanar da ayyukansu.
Lambar Labari: 3482815    Ranar Watsawa : 2018/07/08

Bangaren kasa da kasa, marigayi sheikh Muhammad Mahdi Sharafuddin daya ne daga cikin fitattun makaranta kuma masu begen manzon da iyalan gidansa, babban burinsa shi ne ziyarar Imam Ridha (AS).
Lambar Labari: 3481166    Ranar Watsawa : 2017/01/24