iqna

IQNA

Beirut (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta kasar Labanon ta sanar da kai hare-hare kan wasu helkwatar sojojin gwamnatin sahyoniyawan a matsayin martani ga hare-haren da wannan gwamnatin ke kaiwa wasu yankuna na kasar Labanon.
Lambar Labari: 3490271    Ranar Watsawa : 2023/12/07

Ma'anar kyawawan halaye a cikin kur'ani / 22
Tehran (IQNA) Daya daga cikin illolin dan Adam da ke haifar da gushewar ayyukansa na alheri shi ne gafala da jahilci. Yana da matukar muhimmanci a san nau'in gafala dangane da tasirinsa a duniya da lahira.
Lambar Labari: 3489711    Ranar Watsawa : 2023/08/26

Ma'anar kywawan halaye a cikin kur’ani / 1
Dabi’a ta farko da ta haifar da ‘yan’uwantaka da zubar da jini bayan halittar Adamu (AS) ita ce hassada.
Lambar Labari: 3489223    Ranar Watsawa : 2023/05/29

Bangaren kasa da kasa, Amurka ta sanar da cewa an halaka shugaban kungiyar Daesh Abubakar Baghdadi a Syria.
Lambar Labari: 3484196    Ranar Watsawa : 2019/10/27

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta Daesh (ISIS) ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kaddamar da wani hari a kan wani wurin Tsaro a cikin gundumar Qasim a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3482835    Ranar Watsawa : 2018/07/13