Dabi’un Mutum / Munin Harshe 14
IQNA - Kiyaye maganar wasu na nufin kada a maimaita ta a gaban sauran mutane, kuma Maganar gulma na nufin maimaita wata kalma a gaban wadanda aka yi maganar.
Lambar Labari: 3492097 Ranar Watsawa : 2024/10/26
Bangaren kasa da kasa, an samar da wata cibiyar horar da kanana yara hardar kur'ani mai tsarki a cikin lardin Sinai na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482983 Ranar Watsawa : 2018/09/14