IQNA - Jami’an cibiyar da’a da buga kur’ani ta Sarki Fahad da ke Madina sun sanar da cewa mahajjata 28,726 ne suka ziyarci wannan katafaren a watan Yunin shekarar 2025.
Lambar Labari: 3493488 Ranar Watsawa : 2025/07/02
Tehran (IQNA) sakamakon cin zarafin manzon Allah (SAW) Macron na ci gaba da shan martani.
Lambar Labari: 3485306 Ranar Watsawa : 2020/10/26
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar magajin garin brnin Qahriman Mar’ash a Turkiya ta raba wafin kur’ani dubu 20 a Sudan.
Lambar Labari: 3483054 Ranar Watsawa : 2018/10/18