majalisar kungiyar kasashen larabawa

IQNA

Bangaren kasa da kasa, majalisar kungiyar kasashen larabawa ta yi Allawadai da kakkausar murya kan amincewar da Chek ta yi da birnin Quds a matsayin fadar mulkin Isra’ila.
Lambar Labari: 3483252   Ranar Watsawa : 2018/12/25

Bangaren kasa da kasa, majalisar kungiyar kasashen larabawa ta gudanar da zaman gaggawa a yau dangane da batun Palastine.
Lambar Labari: 3483228   Ranar Watsawa : 2018/12/18