IQNA - Al-Azhar ta kasar Masar ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da matakin wuce gona da iri da gwamnatin sahyoniyawan suke yi wa kasar Siriya da kuma damar da gwamnatin kasar ke da shi dangane da halin da ake ciki a kasar Siriya tare da neman kiyaye hadin kan al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3492373 Ranar Watsawa : 2024/12/12
Sanin Zunubi / 2
Tehran (IQNA) Zunubi yana nufin akasin haka, kuma a Musulunci, duk wani aiki da ya saba wa umurnin Allah ana daukarsa a matsayin zunubi.
Lambar Labari: 3489976 Ranar Watsawa : 2023/10/14
Stockholm (IQNA) A ranar Alhamis, a wani rahoto da wata jaridar kasar Sweden ta ruwaito, kamfanin dillancin labaran reuters ya bayyana yiwuwar mayar da kona kur'ani a kasar a matsayin aikin da ya sabawa doka.
Lambar Labari: 3489432 Ranar Watsawa : 2023/07/07
Surorin Kur’ani (79)
Rashin biyayya ga Allah ko rashin yarda da Allah na da dalilai daban-daban da suke fitar da mutane daga manyan manufofin rayuwarsu. Wannan juyowa ya sa rayuwar ɗan adam ta zama marar zurfi da rashin amfani.
Lambar Labari: 3489196 Ranar Watsawa : 2023/05/24
Tehran (IQNA) Hukumar San Francisco Unified School District (SFUSD) ta ja baya kan matakin da ta dauka na rufe makarantu a ranakun bukukuwan Sallah da Idin Al-Adha, kuma hakan ya janyo martani mai zafi daga al'ummar musulmi, inda suke ganin wannan matakin a matsayin mika wuya ga wariyar launin fata.
Lambar Labari: 3488714 Ranar Watsawa : 2023/02/24
Tehran (IQNA) kotu a yankin Skane na kasar Sweden ta soke dokar hana mata musulmi saka hijabi a makarantu.
Lambar Labari: 3485381 Ranar Watsawa : 2020/11/19
Tehran (IQNA) Musulmin kasar Amurka sun mayar da martani mai zafi dangane da kalaman izgili da Trump ya yi a kan musulmi da kuma ayyukan ibada da suke gudanarwa a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484727 Ranar Watsawa : 2020/04/20
Bangaren kasa da kasa, Mahukunta a Iraki sun hana duk wani take na nuna bangaranci a tattakin arbaeen
Lambar Labari: 3484161 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Bangaren kasa da kasa, malaman addinai na muslunci da kristanci a kasar Uganda sun goyi bayan matakin hana caca akasar.
Lambar Labari: 3483340 Ranar Watsawa : 2019/01/31