Tehran (IQNA) Tsohon shugaban kasar Mekziko Felipe Calderon ya bada gudunmuwar rubutaccen littafin Alfiyyah na Ibn Malik ga majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah.
Lambar Labari: 3489129 Ranar Watsawa : 2023/05/12
Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani (35)
Elyasa annabi ne da Hazarat Iliya ya warkar da shi sa’ad da yake matashi kuma ya zama almajirinsa bayan haka. Daga baya, sa’ad da ya gaji Elyasa ya kai matsayin annabi, ya gayyaci Isra’ilawa da yawa su bauta wa gaskiya.
Lambar Labari: 3488814 Ranar Watsawa : 2023/03/15
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin muslucni na Iran ya jinjina wa 'yan wasan kasar kan nuna kwazon da suka yia gasar motsa jiki ta nakasassu.
Lambar Labari: 3486273 Ranar Watsawa : 2021/09/05
Shugaban kasar Iran din ya bayyana haka ne a lokacin da yake karbar bakuncin takwaransa na kasar Syria, Basshar Assad wanda ya kawo ziyara Iran.
Lambar Labari: 3483406 Ranar Watsawa : 2019/02/26