iqna

IQNA

tsaro
IQNA - Ministan harkokin waje da hadin gwiwar kasa da kasa na Afirka ta Kudu ya soki gazawar Majalisar Dinkin Duniya a rikicin Gaza.
Lambar Labari: 3490760    Ranar Watsawa : 2024/03/07

Wani lauya dan asalin Falasdinu a Amurka ya rubuta cewa: An kara matsin lamba kan musulmin Amurkawa bayan ranar 11 ga watan Satumba, kuma a yanzu da alama yakin Gaza ya sa musulmi suka sake fuskantar kyama.
Lambar Labari: 3490051    Ranar Watsawa : 2023/10/28

Shugaban kasar Amurka ya sanar da cewa kasar ba ta yi wa mahukuntan sahyoniyar alkawarin ba idan har kungiyar Hizbullah ta shiga cikin rikicin kasar Amurka ma za ta shiga cikin yakin.
Lambar Labari: 3490003    Ranar Watsawa : 2023/10/19

Karbala (IQNA) Maziyarta sama da miliyan 22 suka yi ziyara a Karbala a cikin kwanakin Arba'in, da bayyana nasarar shirin na musamman na Arbaeen da firaministan kasar Iraki ya yi da jigilar masu ziyara sama da dubu 250 zuwa kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489770    Ranar Watsawa : 2023/09/06

Sabbin labaran Arbaeen;
Karbala (IQNA) Hasashen halartar Masu ziyara  sama da miliyan biyar daga kasashen waje, da tabbacin hukumomin tsaro dangane da tsaro n hanyoyin mahajjata Arbaeen da mika lokutan hidimar ga Masu ziyara  daga yini zuwa dare na daga cikin na baya-bayan nan. labaran da suka shafi Arbaeen.
Lambar Labari: 3489665    Ranar Watsawa : 2023/08/19

Tehran (IQNA) Malam Shaaban Shrada, dan takarar gwamna na jam’iyyar ADP a jihar Kano, ya bayyana cewa idan har ya lashe zaben jihar, gwamnatin jihar za ta kafa cibiyar koyar da alkur’ani ta kasa a Kano.
Lambar Labari: 3488330    Ranar Watsawa : 2022/12/13

Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci   (3)
Sheikh Mohammad Sadiq Arjoon ya rubuta littafi mai suna “Amir al-Mu’minin Ali bin Abi Talib; Halifa madaidaici (Amir al-Mu’minin Ali bin Abi Talib (a.s.); abin koyi kuma halifa na kwarai)” inda ya gabatar da dabi’u da halayen Imam Ali (a.s.) da irin rawar da ya taka wajen taimakon Annabi Muhammad (s.a.w.).
Lambar Labari: 3488100    Ranar Watsawa : 2022/10/31

Tehran (IQNA) miliyoyin mutane daga ko'ina a cikin Iraki suna ci gaba da yin tattaki zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3486307    Ranar Watsawa : 2021/09/14

Tehran (IQNA) Farfesa Richard Bensel ya bayyana cewa, farin jinin da Joe Biden yake da shi tsakanin Amurkawa ya ragu matuka bayan janyewa daga Afghanistan.
Lambar Labari: 3486300    Ranar Watsawa : 2021/09/12

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya nashirin kaddamar da samame a kan masallacin quds mai alfarma da sunan raya idin Haikal Mauhum na yahudawa.
Lambar Labari: 3485772    Ranar Watsawa : 2021/03/30

Gwamnatin kasar Iraki ta bayyana cewa ba ta tababa a kan sayen makamai kai tsaye daga kasar Iran.
Lambar Labari: 3485368    Ranar Watsawa : 2020/11/15

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya ce tsaro shi ne babban gishikin tabbatuwar sauran bangarori na jin dadin rayuwar jama.
Lambar Labari: 3485267    Ranar Watsawa : 2020/10/12

Bangaren kasa da kasa, hare-haren kungiyar Boko Haram sun ci rayukan mutane 16 a cikin jihar Borno.
Lambar Labari: 3484126    Ranar Watsawa : 2019/10/06

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaro n yahudawa sun kama gwamnan quds da wasu falastinawa 32 bayan bude kofar Babu-Rahama na massalacin Qudus mai tsarki.
Lambar Labari: 3483408    Ranar Watsawa : 2019/02/27