IQNA

Halin Da Ake Ciki A Iraki A Shirye-Shiryen Tarukan Ziyarar Arbaeen

16:10 - September 14, 2021
Lambar Labari: 3486307
Tehran (IQNA) miliyoyin mutane daga ko'ina a cikin Iraki suna ci gaba da yin tattaki zuwa Karbala.

A daidai lokacin da kwanaki 13 ne suka rage a gudanar da tarukan zirarar arbaeen a kasar Iraki, miliyoyin mutane daga ko'ina a cikin kasar suna ci gaba da yin tattaki zuwa Karbala.

Wanann yana zuwa ne a daidai lokacin da a nasu bangaren mahukuntan kasar suke daukar dukkanin matakan da suka dace na kiwon lafiyar jama'a da kuma tsaro.

Muhimman hanyoyin da ake domin isa Karbala sun hada da Najaf - Haidariyya - Karbala, Hillah - Tuwairij - Karbala, Baghdad - Musayyib - Karbala, Ainu al-tamr - Karbala, Kufah - Tuwairij - Karbala.

A dukkanin wadannan hanyoyi mutane da suke a garuwa da kauyuka ne suke wa masu tattakin hidima da abinci da sauran abubuwan bukatar rayuwa.

حال و هوای اربعین جاری در سرتاسر خاک عراق + عکس

3997401

captcha