iqna

IQNA

IQNA - Kungiyar kimiyar kur'ani mai tsarki mai alaka da hubbaren Abbas (AS) ta fara zagaye na tara na aikin "Amirul Qura" na kasa.
Lambar Labari: 3493341    Ranar Watsawa : 2025/05/31

Gabatar da zababbun mahalarta taron bayin kur'ani karo na 30
IQNA - Iman Sahaf, macen da ta fito daga gidan kur’ani mai tsarki, ta zama alkali a gasar kur’ani ta kasa da kasa tana da shekaru 20, kuma ta halarci matsayin malami da alkali a gasar kur’ani da dama da aka gudanar a larduna da na kasa da kuma na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3493266    Ranar Watsawa : 2025/05/17

IQNA - Yayin da Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasa na 2024, Musulmai da yawa na Afirka sun damu game da illar takunkumin tafiye-tafiye ga iyalai, kasuwanci da huldar diflomasiyya.
Lambar Labari: 3492273    Ranar Watsawa : 2024/11/26

Tehran (IQNA) A karshen zamanin annobar Corona, matafiya musulmi da ke neman ziyartar wuraren tarihi na Musulunci da wuraren yawon bude ido, tare da sanin al'adu da salon rayuwar musulmin yankin, sun fara sha'awar sake yin balaguro.
Lambar Labari: 3489244    Ranar Watsawa : 2023/06/02

Baya ga fa'idodin nishaɗi, tafiye-tafiye na iya taka muhimmiyar rawa a cikin lafiyar tunanin ɗan adam. Don haka tafiye-tafiye an fi so a Musulunci musamman a cikin Alkur'ani.
Lambar Labari: 3487649    Ranar Watsawa : 2022/08/06

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa, za a ci gaba da gudanar da ayyukan kur'ani mai tsarki da kuma ilimin addinin muslunci na kasar  da kuma la'akari da mawuyacin halin da ake ciki na siyasa.
Lambar Labari: 3486885    Ranar Watsawa : 2022/01/30

Tehran (IQNA) a yau ne aka cika cika shekaru dari da daya da haihuwar  fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da ya shahara a duniya Muhammad Siddiq Minshawi.
Lambar Labari: 3485572    Ranar Watsawa : 2021/01/20

Tehran (IQNA) shugaban kasar Tunsia ya bayar umarnin killace kasar baki daya saboda cutar corona.
Lambar Labari: 3484639    Ranar Watsawa : 2020/03/20

Dangin mutumin da ya kashe musulmi a kasae New Zealand sun nemi gafarar musulmi da kuma sauran al’ummar kasar, dangane da abin da Brenton Tarrant ya aikata.
Lambar Labari: 3483473    Ranar Watsawa : 2019/03/19