iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da zaman makoki na daren shahadar Sayyida Fatemah Zahra, amincin Allah ya tabbata a gare ta, a Hossiniyyar Imam Khumaini tare da halartar jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran.
Lambar Labari: 3486788    Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) littafin In My Mosque yana daga cikin littafan da aka fi yin cinikinsu ta hanyar cinikayya a yanar gizo a shagon Amazon.
Lambar Labari: 3485672    Ranar Watsawa : 2021/02/20

Tehran (IQNA) Muhammad dan shekaru 10 da haihuwa daga yankin Muhandisin a kasar Masar ya nuna wani hali mai wanda yake abin koyi ko ga manya.
Lambar Labari: 3484953    Ranar Watsawa : 2020/07/05

Ana gudanar da babban taron shekara-shekara na musulmin kasar Faransa tare da halartar mutane kimanin dubu 200.
Lambar Labari: 3483568    Ranar Watsawa : 2019/04/22