iqna

IQNA

kudanci
A Mauritania;
Tehran (IQNA) Mohammed Mukhtar Wold Abah, fitaccen malami dan kasar Mauritaniya kuma mai fassara kur’ani a harshen Faransanci, ya rasu jiya, na biyu ga watan Bahman, yana da shekaru 99 a duniya.
Lambar Labari: 3488550    Ranar Watsawa : 2023/01/24

Tehran (IQNA) Wani makarancin kasar Masar ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki a wani biki da aka gudanar a ranar shahadar Qassem Soleimani da Abu Mahdi Al-Muhandis.
Lambar Labari: 3488429    Ranar Watsawa : 2023/01/01

Dakarun mamaya na Isra'ila sun kashe wani matashi Bafalasdine a kusa da katangar shingen yammacin Jenin.
Lambar Labari: 3488153    Ranar Watsawa : 2022/11/10

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa Sheikh Osama Abdulazim, malami a jami'ar Azhar wanda ya jaddada samar da tsarin ilimantarwa bisa son kur'ani mai tsarki da haddar ayoyin littafin Allah.
Lambar Labari: 3487958    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Tehra (IQNA) za a saka wani tshon sisin zinariya na tarihi da yake dauke da rubutun musulunci a kasuwa a birnin Landan.
Lambar Labari: 3485248    Ranar Watsawa : 2020/10/05

Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarkia  cikin harshen Ashanti a garin Komasi da ke kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483600    Ranar Watsawa : 2019/05/03