iqna

IQNA

Karbala (IQNA) Masu juyayin Sayyid Aba Abdullah al-Hussein (a.s) sun halarci zaman makoki na Muharram a hubbaren Imam Hussain (a.s.) a Karbala, rike da kur’ani a hannunsu, inda suka nuna rashin amincewarsu da wulakanta kur’ani a kasashen Denmark da Sweden.
Lambar Labari: 3489528    Ranar Watsawa : 2023/07/24

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar masar ta dauki matakan mabiya mazhabar iyalan gidan amnzon Allah gudanar da tarukan makokin Ashura.
Lambar Labari: 3480852    Ranar Watsawa : 2016/10/13