Kamalwandi

IQNA

Bangaren siyasa, kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasar Iran ya bayyana cewa, matakin da Iran ta dauka na cikin yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3484026   Ranar Watsawa : 2019/09/07