iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da harin da aka kaddamar a birnin Mogadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3485613    Ranar Watsawa : 2021/02/02

Tehran (IQNA) a kasashen duniya mabiya addinin kirista sun gudanar da bukukuwan kirsimati na wannan shekara.
Lambar Labari: 3485496    Ranar Watsawa : 2020/12/27

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Pakistan ya karyata rahotannin da ke cewa kasarsa tana shirin kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485477    Ranar Watsawa : 2020/12/20

Tehran (IQNA) cibiyar musulmin Amurka ta bayar da shawarar mayar da ofishin wata cibiyar musulmi a Faransa da gwamnatin kasar ta rufe, zuwa kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485431    Ranar Watsawa : 2020/12/05

Tehran (IQNA) Dakarun da ke biyayya Khalifa Haftar a kasar Libya sun sanar da tsagaita wuta a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3484819    Ranar Watsawa : 2020/05/20

Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudar da zama kan harin da aka kai Mugadishu na Somalia.
Lambar Labari: 3484360    Ranar Watsawa : 2019/12/30

Ga dukkanin alamu haifar da sabon rikici a Iraki sakamako ne na kasa cimma manufar kafa Daesh.
Lambar Labari: 3484209    Ranar Watsawa : 2019/10/31