IQNA

15:55 - December 30, 2019
Lambar Labari: 3484360
Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudar da zama kan harin da aka kai Mugadishu na Somalia.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, a jiya kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudar da zaman gaggawa kan wannan harin tare da yin Allawadai da hakan.

Kwamitin taron ya bayyana harin da ewa aiki ne na ta’addanci, tare da yin kira da a gaggauta gudanar da bincike domin gano duk wadanda suke da hannua  harin, domin su fuskanci shari’a.

A ranar Asabar ad ta gabata ce dai aka kai wani mummunan hari a cikin yanin Afgui da ke Mugadishu wanda ya yi sanadiyyar mtuwar mutane 79 da kuma jikkatar da wasu 125.

 

 

 

https://iqna.ir/fa/news/3867599

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: