iqna

IQNA

alumma
Babban malamin mabiya addinin kirista a Brazil bai amince da mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa Qyds ba.
Lambar Labari: 3484327    Ranar Watsawa : 2019/12/17

Dubban jama’ar Iraki ne suka gudanar da jerin gwano a Bagadaza domin nuna rashin aminewa da katsaladan daga waje.
Lambar Labari: 3484318    Ranar Watsawa : 2019/12/14