iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wata kungiyar masu tsattsauran ra'ayi ta yi wa kur'ani mai tsarki zagi a karo na hudu a cikin wata guda a wani danyen aikin da suka aikata a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin Copenhagen na kasar Denmark.
Lambar Labari: 3489060    Ranar Watsawa : 2023/04/29

Wasu mutane sun keta alfarmar kur’ani mai tsarkia wasu masallatai da ke cikin gundumar Kazablanka a cikin kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480875    Ranar Watsawa : 2016/10/22