hubbaren Imam Hussai

IQNA

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussain (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan harin da Amurka ta kaddamar kan filin jirgin Karbala.
Lambar Labari: 3484617   Ranar Watsawa : 2020/03/13