Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Al-Laithi ya kasance daya daga cikin fitattu kuma shahararran makarantun zamanin zinare na karatu a kasar Masar, wanda ya shahara a wajen masoyansa ta hanyar kafa da'irar Alkur'ani mai girma a masallatai da aka kawata da sunan Ahlul Baiti (AS) a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3488762 Ranar Watsawa : 2023/03/06
Tehran (IQNA) Cibiyar mata masu hijira da ke Riverdale, Ontario, Canada, ta kafa wani layi na musamman don ba da shawara kan wariya da kyamar Musulunci.
Lambar Labari: 3488531 Ranar Watsawa : 2023/01/20
Tehran (IQNA) shugaban Iraki ya sanar da nada Moustafa al-Kazimi domin kafa gwamnati bayan da wanda ya gabace shi, Adnane Zorfi, ya yi watsi da kafa gwamnatin.
Lambar Labari: 3484696 Ranar Watsawa : 2020/04/09
Tehran (IQNA) an kafa wani kwamiti domin gudanar da bincike kan irin makaman da Amurka ta yi amfani da su wajen kai hari a Karbala.
Lambar Labari: 3484635 Ranar Watsawa : 2020/03/19