iqna

IQNA

IQNA - Al'ummar kasar Bangladesh da daliban kasar sun nuna girmamawa ga shugaban kungiyar Jama'atu Islamiyya na kasar Bangladesh tare da karramawa tare da jinjinawa matsayin wannan malamin addini bayan hambarar da gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3491649    Ranar Watsawa : 2024/08/06

Tehran (IQNA) an rufe makarantun kur’ani mai tsarki a fadin kasar Somalia domin hana yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3484670    Ranar Watsawa : 2020/03/31

Tehran (IQNA)an rufe masallacin Sayyida Zainab na wani dan lokaci.
Lambar Labari: 3484643    Ranar Watsawa : 2020/03/21

Tehran - (IQNA) an rufe makamarantun kur'ani a kasar Kuwait saboda tsoron bullar cutar corona kamar dai yadda ma'aikatar kula da harkokin addini ta sanar.
Lambar Labari: 3484566    Ranar Watsawa : 2020/02/27