iqna

IQNA

IQNA - Bangaren sanyaya da ke da alaka da sashen ayyukan fasaha da injiniya na hubbaren Imam Husaini (AS) ya sanar da aiwatar da wani shiri na musamman na samar da lafiya da dadi da kuma dacewa da jin dadin masu ziyara a lokutan juyayin watan Muharram.
Lambar Labari: 3493498    Ranar Watsawa : 2025/07/04

IQNA - Maganin Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, ya kasance mai sarkakiya sakamakon kamuwa da cuta a cikin huhu biyu, a cewar fadar Vatican.
Lambar Labari: 3492774    Ranar Watsawa : 2025/02/19

Tehran (IQNA) mujallar News Week ta kasar Amurka ta kawo bayani kan mahangar annabin musulunci (SAW) kan wajabcin tsafta da kuma wajacin kare kai daga kamuwa da cututtuka .
Lambar Labari: 3484646    Ranar Watsawa : 2020/03/22