iqna

IQNA

kididdiga
A cikin wani rahoto, gidan rediyo da talabijin na kasar Holland, ya sanar da samun karuwar yawan matasan kasar da suka musulunta a shekarar da ta gabata.
Lambar Labari: 3490293    Ranar Watsawa : 2023/12/11

Saudiyya ta sanar da karbar bakuncin mahajjata sama da miliyan 99 tun shekaru 54 da suka gabata har zuwa aikin hajjin bara.
Lambar Labari: 3489363    Ranar Watsawa : 2023/06/24

Wakilin Tarayyar Turai a Falasdinu ya sanar da cewa:
Tehran (IQNA) Ofishin wakilin Tarayyar Turai a Palastinu da ta mamaye ya fitar da wani rahoto inda ya ce yahudawan sahyuniya sun lalata gidaje 953 na Falasdinawa tare da raba mutane dubu 28 da muhallansu a cikin shekara guda da ta gabata.
Lambar Labari: 3488885    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) Ta hanyar buga kididdiga , Al-Azhar ta sanar da dimbin ayyukanta na kur'ani da zamantakewa a cikin shekarar da ta gabata.
Lambar Labari: 3488459    Ranar Watsawa : 2023/01/06

Ofishin Kididdiga na Biritaniya ya fitar da sakamakon kidaya na baya-bayan nan da matsayin mabiya addinai daban-daban a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488265    Ranar Watsawa : 2022/12/01

Tehran (IQNA) kididdiga ta nuna cewa Amurka ce kan gaba a halin yanzu wajen yawan wadanda suka kam da cutar corona.
Lambar Labari: 3484664    Ranar Watsawa : 2020/03/27