iqna

IQNA

kiyaye
IQNA - Koyarwar kur’ani ta hanyar shiryarwa da gabatar da abin koyi a fagen motsin rai, tana kaiwa ga kayyade motsin zuciyarmu da kuma ta hanyoyi daban-daban suna toshe hanyar samun tasiri a cikin yanayi daban-daban.
Lambar Labari: 3490997    Ranar Watsawa : 2024/04/16

IQNA - A ranar yau 20 ga watan Febrairu ne za a bude kur'ani mafi kankanta a duniya a rana ta biyar ta gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran.
Lambar Labari: 3490676    Ranar Watsawa : 2024/02/20

Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) / 32
Tehran (IQNA) A lokuta da dama, a gaban masu taurin kai da ba su yarda su mika wuya ga gaskiya ba, Annabawa sun yi amfani da hanyar yin arangama don karya ruhin girman kai da ruhin barcinsu.
Lambar Labari: 3489975    Ranar Watsawa : 2023/10/14

Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) / 24
Tehran (IQNA) Domin sanya komai a wurinsa shine ma'anar adalci. Asali, duk wani laifi (babba ko karami) zalunci ne ya haddasa shi. Don haka, kyawawan halayen shugaban ƙungiya a wasu yanayi na iya haifar da ceto.
Lambar Labari: 3489715    Ranar Watsawa : 2023/08/27

Daya daga cikin falsafar azumi shi ne fadakar da mawadata halin da talakawa ke ciki da kuma tausaya wa talakawa. Don haka, daya daga cikin muhimman shawarwari ga masu azumin Ramadan, ita ce sadaka da kyautatawa ga jama'a, musamman ma talakawa.
Lambar Labari: 3488874    Ranar Watsawa : 2023/03/27

Tehran (IQNA) Bayan kimanin watanni 18, wani kamfani na kasar Ingila a birnin Bradford ya yi nasarar kera wani murfin da ya dace da amfani da mata musulmi a cikin 'yan sanda.
Lambar Labari: 3488866    Ranar Watsawa : 2023/03/26

Tehran (IQNA) Kwana guda bayan taron na Aqaba, firaministan gwamnatin sahyoniyawan ya jaddada cewa za a ci gaba da aiwatar da manufofin sulhu na wannan gwamnati ba tare da tsayawa ba.
Lambar Labari: 3488729    Ranar Watsawa : 2023/02/27

Akwai ayoyi da dama a cikin Alkur'ani mai girma da suka jaddada mutunta mutane ta fuskoki daban-daban na dabi'a da kudi.
Lambar Labari: 3488000    Ranar Watsawa : 2022/10/12

Daya daga cikin abubuwan da Musulunci ya yi na'am da shi, shi ne kiyaye hakkin wasu da kiyaye mutuncin dan Adam, wanda za a iya cewa yana daya daga cikin muhimman batutuwan da suka shafi zamantakewa a cikin Alkur'ani.
Lambar Labari: 3487703    Ranar Watsawa : 2022/08/17

Tehran (IQNA) A cikin 'yan lokutan baya-bayan nan dai zaman doya da manja sai kara tsananta yake yi tsakanin shugaban Tunisia da kuam jam'iyyar Ennahda ta masu kishin Islama, musamman tun bayan dakatar da aikin majalisa wadda Ennahda ta mamaye mafi yawan kujerunta, da kuma rusa majalisar baki daya da shugaban ya yi a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3487179    Ranar Watsawa : 2022/04/17

Tehran (IQNA) an bude kofa ga masu gudanar da ayyukan ziyara a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486114    Ranar Watsawa : 2021/07/17

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Mauritania ta bullo da shirin karatun kur’ani domin rokon Allah ya kawo karshen korona.
Lambar Labari: 3485456    Ranar Watsawa : 2020/12/13

Tehran (IQNA) Mabiya Sheikh Zakzaky suna gudanar da tattakin arbaeen a wasu yankunan na Najeriya domin raya ranar arbain.
Lambar Labari: 3485254    Ranar Watsawa : 2020/10/07

Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin masallacin Quds ya sanar da cewa za a bude masallacin bayan karamar salla.
Lambar Labari: 3484813    Ranar Watsawa : 2020/05/19

Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta ce ana sa ran samun ci gaba cikin sauri kan batun samun maganin corona a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3484684    Ranar Watsawa : 2020/04/06