Tehran (IQNA) A cikin 'yan lokutan baya-bayan nan dai zaman doya da manja sai kara tsananta yake yi tsakanin shugaban Tunisia da kuam jam'iyyar Ennahda ta masu kishin Islama, musamman tun bayan dakatar da aikin majalisa wadda Ennahda ta mamaye mafi yawan kujerunta, da kuma rusa majalisar baki daya da shugaban ya yi a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3487179 Ranar Watsawa : 2022/04/17
Tehran (IQNA) an bude kofa ga masu gudanar da ayyukan ziyara a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486114 Ranar Watsawa : 2021/07/17
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Mauritania ta bullo da shirin karatun kur’ani domin rokon Allah ya kawo karshen korona.
Lambar Labari: 3485456 Ranar Watsawa : 2020/12/13
Tehran (IQNA) Mabiya Sheikh Zakzaky suna gudanar da tattakin arbaeen a wasu yankunan na Najeriya domin raya ranar arbain.
Lambar Labari: 3485254 Ranar Watsawa : 2020/10/07
Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin masallacin Quds ya sanar da cewa za a bude masallacin bayan karamar salla.
Lambar Labari: 3484813 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta ce ana sa ran samun ci gaba cikin sauri kan batun samun maganin corona a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3484684 Ranar Watsawa : 2020/04/06