iqna

IQNA

IQNA - Sabih bin Rahman Al-Saadi, daya daga cikin masana ilmin falaki na kasar Oman, ya sanar da ranar farko ga watan Ramadan na shekara ta 1446 bayan hijira.
Lambar Labari: 3492186    Ranar Watsawa : 2024/11/11

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da cewa akwai shirin fara saka karatun kur’ani a dukkanin masallatan kasar.
Lambar Labari: 3484687    Ranar Watsawa : 2020/04/07