Dan gwagwarmayar Malaysia a wata hira da IQNA:
IQNA - Azmi Abdul Hamid yayin da yake ishara da yadda masu fafutuka daga kasashe da dama suka hallara wajen kaddamar da jirgin ruwa na Samood Fleet, ya ce: Wannan shiri na musamman na nuni da farkar da lamirin duniya kan laifukan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Lambar Labari: 3493917 Ranar Watsawa : 2025/09/23
Tehran (IQNA) An kaddamar da asusun farko da ya dace da Shari'ar Musulunci a bankin "Trust Finance" na Uganda.
Lambar Labari: 3488089 Ranar Watsawa : 2022/10/29
Tehran (IQNA) A taron na biyu na cibiyoyin sa ido kan magunguna na kasa a kasashe mambobin kungiyar OIC, an amince da shirin karfafa hadin gwiwa tsakanin cibiyoyin harhada magunguna a kasashe mambobin kungiyar.
Lambar Labari: 3487823 Ranar Watsawa : 2022/09/08
Tehran (IQNA) an samar da wani application na wayar salula wanda yake dauke da karatun kur’ani na fitattun makaranta 250 na duniya.
Lambar Labari: 3484719 Ranar Watsawa : 2020/04/17