Daya daga cikin batutuwan da suka taso game da kafa gwamnatin yahudawan sahyoniya shi ne yadda Palastinawa suka sayar da filayensu ga sahyoniyawan kuma hakan na daya daga cikin muhimman abubuwan da suka haifar da kafa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila. Amma yaya gaskiyar wannan ikirari?
Lambar Labari: 3490025 Ranar Watsawa : 2023/10/23
Bayanin karshe na taron makon hadin kai
Tehran (IQNA) Mahalarta taron hadin kan musulmi na kasa da kasa karo na 36 a cikin bayanin karshe sun jaddada cewa: Yana da matukar muhimmanci a inganta fahimtar 'yan uwantakar musulmi a tsakanin musulmi a kasashen musulmi da wadanda ba na musulunci ba, kuma ya kamata a ilmantar da al'ummomin da za su zo nan gaba bisa wannan tunani. Kuma hanya daya tilo da za a iya gane wannan aiki na Musulunci da na dan Adam ita ce kawar da bacin rai daga zukata.
Lambar Labari: 3488011 Ranar Watsawa : 2022/10/15
Tehran (IQNA) an kirayi iyaye musulmi da su rika sanya ido kan irin fina-finan yara da ‘ya’yansu ke kallo.
Lambar Labari: 3485029 Ranar Watsawa : 2020/07/28