iqna

IQNA

A cikin wani faifan bidiyo da masu amfani da shafukan sada zumunta suka yi marhabin da shi, wani tsohon fim da ya shafi da'irar kur'ani a Pakistan a shekarar 1967 da kuma aika jakadun kur'ani a Masar; Sheikh  Khalil Al-Hosri da Sheikh  Abdul Basit Abdul Samad ne domin gudanar da da'irar Alkur'ani na watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490295    Ranar Watsawa : 2023/12/11

Tehran (IQNA) fitaccen mai fasahar rubutu dan kasar Japan ya yi rubutun ayoyin kur’ani mai ban sha’awa a kan alluna na musamman.
Lambar Labari: 3485092    Ranar Watsawa : 2020/08/16