iqna

IQNA

ruwan zamzam
Zamzam sunan wani marmaro ne da ya kwararowa sayyidina Ismail (AS) da yardar Allah. Manzon Allah (S.A.W) ya kira ruwanta da mafifici kuma ruwan warkarwa a doron kasa, kuma a yau shi ne mafi albarkar abin tunawa da mahajjata daga qasar wahayi.
Lambar Labari: 3489365    Ranar Watsawa : 2023/06/24

Tehran (IQNA) An gudanar da ayyukan share kura da shafa Ka'aba a gaban yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, da yariman kasar Saudiyya da dama, da manyan malamai, da kuma jami'an hukumar Makkah Haram da safiyar yau 25 ga watan Agusta.
Lambar Labari: 3487701    Ranar Watsawa : 2022/08/17

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun fara raba ruwan zamzam ga masu ziyara a masallacin haramin Makka.
Lambar Labari: 3485761    Ranar Watsawa : 2021/03/24

Tehran (IQNA) an fara gudanar da aikin Umrah na farko a cikin yanayin corona, inda mahukunta a kasar Saudiyya suka bayar da dama ga mutane dubu 6 da su gudanar da aikin Umarah, inda mutane 'yan kasar ko kuma mazauna kasar za su iya zuwa su yi aikin Umra su koma gida, kuma ana sa ran za a kara adadin a nan gaba. Haka nan kuma an hana taba hajrul Aswad da bangon dakin ka'abah, kamar yadda ruwan zamzam za a rika bayar da shi ne kawai a cikin robobi.
Lambar Labari: 3485247    Ranar Watsawa : 2020/10/05

Tehran (IQNA) an gudanar da taron wanke dakin Ka'aba mai alfama tare da halartar sakin Makka.
Lambar Labari: 3485148    Ranar Watsawa : 2020/09/04