Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke bibiyar fatawowin takfiriyya da wadanda suka sha banban a Masar, ta gargadi Ikhwan da cewa su daina yin amfani da sunan jihadi a jerin gwanon tuna juyin 25 ga janairu.
Lambar Labari: 3480047 Ranar Watsawa : 2016/01/16