jakadanci

IQNA

Tehran (IQNA) Firaministan Birtaniya Liz Truss ta shaidawa takwaranta na Isra'ila Yair Lapid cewa tana nazarin matakin mayar da ofishin jakadancin kasarta daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487894   Ranar Watsawa : 2022/09/22

Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin kasar Iran ya kafa wani kwamiti da zai dauki nauyin shirya tarukan cikar shekaru arba'in da samun nasarar juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3483124   Ranar Watsawa : 2018/11/14

Bangaren kasa da kasa, a ganawar da aka yi da Iyai Mowati da shuban karamin ofishin jakadancin Iran a Zimbabwe an tattauna batun bude cibiyar bincike ta musulunci.
Lambar Labari: 3482604   Ranar Watsawa : 2018/04/25

Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3480922   Ranar Watsawa : 2016/11/09