iqna

IQNA

Jami'in kula da manufofin ketare na EU ya sanar da cewa:
IQNA - Jami'in kula da harkokin ketare na Tarayyar Turai ya ce a cikin wani jawabi da ya yi: "watakila kasashen EU da dama za su amince da kasar Falasdinu a karshen watan Mayu."
Lambar Labari: 3491069    Ranar Watsawa : 2024/04/30

Tehran (IQNA) Morocco ta bayyana cewa matukar babu kasar Falastinu mai cin gishin kanta babu batun sulhu tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485228    Ranar Watsawa : 2020/09/28